Macron da Merkel za su tattauna da Rasha | Labarai | DWJamus da Faransa sun cimma matsaya kan yadda za su yi hulda da kasashen Turkiyya da Rasha a nan gaba. Bayan wata liyafar cin abincin dare da Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi da shugaban Faransa Emmanuel Macron a birnin Berlin, ta ce tana ganin cewa Kungiyar Tarayyar Turai na fuskantar manyan matsaloli game da kasashen biyu. Amma kuma dogara da juna da sassa biyu ke yi a fannoni da dama ya sa  dole su ci gaba da tattaunawa da kasashen biyu, shawarar da Shugaba Macron ya amince da ita. 

Sai dai jagororin biyu sun nuna damuwa game da yiwuwar yaduwar sabon nau’in Delta na cutar corona a gasar Kwallon Kafa ta kasashen Turai musamman a Birtaniya, inda anan ma ake gudanar da wasu daga cikin wasanni.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.