Lokaci Ya Yi Da Fulani Makiyaya Za Su Amfana Da Gwamnati


Fulani ba su damu da jawo musu ruwan famfo ko wutar lantarki ba. Ba ruwansu da makarantun da kuka gina, ba kuma sa karuwa da bashin manoma da babban bankin kasa ke bayarwa, ba su da asibiti, ba su da hanya a kauyukansu. Kai babun ma ba zai lissafu ba.

Don haka yanzu lokaci ya yi da ya kamata su ma su amfana da romon dimkradiyya, a saka su cikin tsarin kasafin kudi na kasa, domin su ma samu duk wasu abubuwa da ‘yan Nijeriya suke samu.


Like it? Share with your friends!

-2
74 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like