Lawan ya jagoranci sanatoci sun ziyarci Buhari a Daura


Shugaban majalisar dattawa, sanata Ahmad Lawan ya jagoranci tawagar shugabannin majalisar inda suka kai wa shugaban kasa Muhammad Buhari ziyara ranar Juma’a a Daura.

Sanatocin da suka kai ziyarar sun hada da shugaban masu rinjaye na majalisar, Abdullahi Yahaya,mataimakinsa Ajayi Borofice, Sabi Abdullahi mataimakin bulaliyar majalisa,Eyinnaya Abaribe shugaban marasa rinjaye, Philip Tanimu Aduda bulaliyar marasa rinjaye da kuma mataimakinsa Sahabi Yau.

Ga wasu dag cikin hotunan ziyarar


Like it? Share with your friends!

0

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like