Lauyoyi Goma Sha Biyu Ne Za Su Nema Wa Amina Amal Hakkinta


Ga jerin sunayen lauyoyin nan a cikin wannan takardar mai dauke da da hannun Amina Amal.

In za a iya tunawa dai cikin wannan mako ne aka ga bidiyon da Hadiza Gabo ta ke dukan Amina Amal a kan zargin ta yi mata kagen cewa ita ‘yan madigo ce.

Menene ra’ayinku?


Like it? Share with your friends!

1
80 shares, 1 point

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like