LAIFUKAN DA AMAL ZATA IYA KAMA GABON DA SU


Abinda Hadiza Gabon ta yiwa Amina Amal bai kamata ba kuma ya sabawa kundin laifuka, yancin dan adam da sauran dokikin Nigeria ta fuskoki 3.

Criminal offence: Za’a iya cajar Hadiza Gabon a karkashin sassa da dama na kundin laifuffuka domin yin amfani da karfi, tsoratarwa, hadin baki, duka da sauran su kuma hakan zai iya bayuwa ga daure ta a gidan yari na tsawon shekaru.

Tortuous wrong: Hadiza Gabon na iya fuskantar biyan diya mai yawa saboda takurawa Amal da cin zarafinta da tayi a karkashin tortuous wrong redresses.

Violation of fundamental human rights: Haka kuma abun da aka yiwa Amal ya sabawa kariyar da dokikin kare hakkkin dan adam suka tanada a Nigeria.

Saboda haka ya kama hukumomi su shiga cikin wannan magana da gaggawa domin taimakawa wannan yarinya.


Like it? Share with your friends!

2
64 shares, 2 points

Comments 3

Your email address will not be published.

You may also like