Labaran Duniya: Tsuntsuwa Ta Sauka A Kan Shugaban Kasar Turkiyya A Yayin Rabon Kayan Agaji Ga Al’ummar Rohingya Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gamu da wani abin mamaki na bazata yayin da wata farar tsuntsuwa ta sauka a kansa, a lokacin da yake duba kayan agaji na gaggawa da za a kai wa al’ummar Musulmin Rohingya! 

Ya Allah, ka albarkaci wannan babban jagora, bisa ga irin tausayin sa ga halin da raunanan al’ummar Rohingya ke ciki. Amin

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like