Kwankwaso Ya Kaddamar Da Shirin Tsayawa Takarar Shugaban Kasa Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da shirin tsayawa takarar Shugaban kasa a zaben 2019.

Kwankwaso ya yi wannan ikirarin ne a garin Enugu a lokacin da ya sadu da ‘ya’yan kungiyar Kwankwasiyya da kuma al’ummar Hausawa mazauna garin. An dai jima ana sauraren tsohon Gwamnan ya bayyana matsayin siyasarsa.

Comments 5

Your email address will not be published.

You may also like