Kwango da Rwanda na son a bar yaki | Labarai | DWFadar Elysée ta birnin Paris ta ce Shugaba Kagame na Ruwanda da takwaransa Félix Tshisekedi na kasar Kwango sun yi tattaunawar keke da keke karkashin jagorancin Shugaba Emmanuel Macron na Faransa, kana shugabannin biyu sun kama hanyar sulhunta rikicinsu da batun samar da zaman lafiyar da ya buwa a yankin gabashin Kwango, yankin da kungiyar M23 mai tada kayar baya ke cin karenta ba babbaka.

Bayan M23 kasashen biyu, sun kuma bayyana anniyarsu ta tunkarar barazanar tsaron da kungiyar ADF mai ikrarin jihadi a yankuna da dama na Jamhuriyar Dimkuradiyyar Kwango ke yi a yayin taronsu na su a birnin New York.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg