Kungiyar Yarbawa Zalla Za Ta Goyi Bayan Atiku A Zaben 2019


Kungiyar Yarbawa Zalla ta Afenifere ta fito fili ta nuna goyon bayanta ga dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar.

Kungiyar ta cimma wannan matsaya ne bayan wata ganawa da tsohon Shugaban kasa, Cif Olusegun Obasonjo inda suka hanyoyin da za su a lokacin zaben 2019 don kaiwa ga ci.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like