KUNGIYAR IZALA NA GINA KATAFAREN MASALLACI A ABUJA


Ziyarar Shugaban IZALAR Nigeriya As-sheikh Imam Dr.Abdullahi Bala Lau, zuwa Babban masallaci da kungiyar take ginawa a Hedkwatar kungiyar dake Unguwar Otako A Babban Birnin Tarayya Abuja.

Inda ya samu rakiyar Director Project na kungiyar na kasa Engr.Ashiru Babandede, wanda shine yake jagorantar aikin tare da nuna masa yanda yake gudana.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like