Kudaden Da Atiku Ya Sata Sun Isa Ciyar Da Ƴan Nigeria Dubu Dari Uku Na shekaru Dari Hudu – Littafin Obasanjo


Tsohon shugaban Kasa Obasanjo yace; “Kudaden da Atiku Abubakar ya sace kadai a lokacin da yake Mataimakina sun isa su ciyar da talakawa miliyan dari uku (300,000,000) na tsawon shekaru dari hudu (400yrs)” ~inji Obasanjo, a littafin sa da ya rubutu “My watch” shafi na 31.

Shin wai Atiku ya dawo da kudaden satan ne yasa Obasanjo yake goyon bayan sa a yanzu?

Ko dai akwai wata boyayya a zuciyar Obasanjo ta yanda zai mika shugabancin Nigeria ga inyamurai kamar yadda yayi alwashin hakan?

Sannan me yasa Atiku Abubakar bai yi karar Obasanjo a kotu ba idan ya tabbata bai saci kudin ba kamar yadda oganshi ya bayyana?

Menene ra’ayin ku akan wannan batu?


Like it? Share with your friends!

-1
132 shares, -1 points

Comments 9

Your email address will not be published.

  1. Toh wannakan dama zamuce tatar damuje kuma danjumane da danjinmai kuma daman malan bahause yace idan anata barawo ayi ta mabi sawuu

  2. Danjuma da Danjummai,maiyasa baifadaba tundacan sai ayanzu yanatsoron Atikuloot karyasamu Daman atakansa bayan zaben 2019

You may also like