Ku kalli hotunan bikin binne mahaifiyar Dino Melaye


Shugaban jam’iyyar PDP na kasa Prince Uche Secondus ya jagoranci tawagar jiga-jigan jam’iyar inda suka halarci bikin binne mahaifiyar sanata Dino Melaye.

Tawagar da ta kunshi tsohon shugaban majalisar dattawa Abubakar Bukola Saraki, tsohon mataimakinsa,Ike Ekweremadu, tsohon gwamnan jihar Anambra Peter Obi, sanata Philips Tanimu Aduda da sauransu.

An gudanar da bikin marigiyiya Comfort Melaye a Aiyetoro-Gbede dake jihar Kogi.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like