“Ku Biya Diyyar Musulman Da Aka Kashe A Masallacin Newzaland Ko Kuma Duk Musulman Dake Majalisar Dinkin Duniya Su Fice Daga Majalisar”


Shugaban kasar Turkiyya, Receb Teyyib Erdogan, ya baiwa majalaisar Dinkin Duniya zabi guda biyu dangane da harin da aka kaiwa Musulmi a Newzealand ranar Juma’ar da ta gabata.

Da yake jawabi cikin kakkausar murya, Mr. Erdogan, ya ce ko dai majalaisar dinkin Duniya ta biya kudin diyya ga Musulmin da aka kashe a wannan Masallaci, ko kuma baki dayan Musulmin Duniya su fice daga cikin kungiyar, su kuma kafa majalaisar Musulmai ta duniya.


Like it? Share with your friends!

-2
155 shares, -2 points

Comments 7

Your email address will not be published.

  1. Write a comment *LALLAI, HAKAN YANA DA KYAU DOMIN TSARE/ TABBATAR DA HAKKIN DAN ADAM, KAMAR YADDA SUKE IKRARI.

You may also like