KU AURI MATA BIBBIYU KO KU FUSKANCI DAURI A GIDAN KASO – Sarkin Swaziland


Sarki Mswati III na Kasar Swaziland yayi doka da ta tilastawa mazajen Kasar auren mataye Bibbiyu. Wannan doka ta zo a daidai lokacin da matan Kasar Suke fama da karancin mazajen Aure.

Wani bincike da Jaridar Hausa Reporters tayi, ta gano cewa matan Kasar Swaziland sun ninka mazan yawa sau uku. Wannan dalili ne ya janyo aikata masha’a yayi yawa.

Sarki Mswati III yakafa dokar ne Domin magance matsalar da Mata marasa Aure Suke fama da it’s a kasar.

Ya kuke ganin kafa irin wannan doka zai kasance a Nigeria?


Like it? Share with your friends!

2
92 shares, 2 points

Comments 4

Your email address will not be published.

  1. To sugabanin najeriya su saki tsarar talalawa,ma’ana subar tauye masu hakki suyi adalci a garesu,ko mata huhu hudu zamu iya

  2. Idan shugabannin najeriya suka saki tsarar talakkawa,ma’ana suka bar tauyesu suka yi adalci agaresu,ba ha’inci,to na tabbata ko mata hudu hudu talakkan najeriya zai iya

  3. To sugabanin najeriya su saki tsarar talalawa,ma’ana subar tauye masu hakki suyi adalci a garesu,ko mata huhu hudu zamu iya

You may also like