Kotu Ta Yanke Wa Sanatan APC Hukuncin Shekara 12 A Gidan Yari


Babbar kotun tarayya dake jihar Lagos, a yau Alhamis ta yankewa sanata mai ci kuma tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu hukuncin shekara 12 a gidan yari, bisa zargin sa da yin babakere da naira bilyan 7.65.

Mai Shari’a Mohammed Idris, wanda ya zartar da hukunci, ya bayyana Sanatan a matsayin mai laifi kan tuhumar da ake yi masa tsawon shekaru 12 da suka gabata.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like