Kotu ta soke zaben Uzor Kalu


Kotun sauraren kararrakin zaben majalisun kasa da na jihohi dake zamanta a jihar Abia ta soke zaben Orji Uzor Kalu a matsayin sanata mai wakiltar mazabar arewacin Abia.

Kotun ta kuma bayar da umarnin sake gudanar da zabe a mazabar ta arewacin Abia.

Kalu ya lashe zaben da aka gudanar na yan majalisun kasa a karkashin jam’iyar APC kuma an rantsar da shi a matsayin dan majalisar dattawa lokacin da kaddamar da majalisar dattawa ta 9.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like