Kotu ta sake dage shari′ar Zuma | Labarai | DWWannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da tawagar lauyoyin tsohon shugaban suke yin kira da a cire babban mai gabatar da kara a shari’ar da ke tafiyar hawainiya.

Zuma da mulkinsa ya zo karshe a shekarar 2018 bayan kwashe tsawon shekaru 9, ya musanta zargin da ake masa na halasta kudin haram, ya na mai zargin babban mai gabatar da kara Billy Downer da na nuna bangaranci; sai dai kotun kolin kasar ta yi watsi da bukatar Zuma na sauya shi.

Kotun ta tsayar da watan Augustan wannan shekarar don ci gaba da zaman shari’ar Zuma, wanda hakan zai bai wa shugaban kotun kolin ya yi nazarin sake bai wa Downer damar ci gaba da shari’ar.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg