Koriya ta Arewa za ta dawo da gwajin nukiliya | Labarai | DWTun a shekarar 2017 gwamnatin Pyongyang ba ta sake gwajin makami mai linzami ba, sakamakon ganawar Shugaba Kim Jong Un da stohon Shugaban Amirka Donald Trump har sau uku kafin tattaunawar ta ruguje bayan shekaru biyu.

Yiwuwar sake yin gwajin makaman nukiliya da makamai masu linzami masu cin dogon zango da za su iya kai wa Amirka hari, na zuwa ne a wani mawuyacin lokaci a yankin Koriya, inda babbar kawar Shugaba Kim wato kasar Sin za ta karbi bakwancin gasar Olympics ta lokacin sanyi a wata mai zuwa.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.