Komawar Akpabio APC Bazai Dakatar Da Binciken Da Muke Akansa Ba – EFCC


Hukumar EFCC ta jaddada cewa har yanzu tana ci gaba da binciken Tsohon Gwamnan Akwa Ibom kuma dan majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio game da zargin karkatar da Naira Bilyan 100.

A shekaranjiya Laraba ne dai, Sanata Akpabio a lokacin da yake jawabi a wurin bikin barin PDP ya koma APC, ya yi ikirarin cewa EFCC ta wanke shi daga zargin da ake yi masa na karkatar da wasu kudade a lokacin da yake Gwamnan jihar.


Like it? Share with your friends!

-1
104 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like