Ko kunsan yawan masu kada kuri’a dake kowace jiha?


Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC a ranar Litinin ta sanar da adadin yawan masu kada kuri’a dake ƙasarnan inda suka zarta mutane miliyan 84.

Mahmud Yakubu, shugaban hukumar ta INEC, ya bayyana cewa yawan mutanen dake rijistar masu kada kuri’a ta kasa sun kai miliyan 84,004,084 bayan an kammala cigaba da shirin yiwa masu zaɓe rijista a shekarar 2018.

Yawan mutanen dake matsayin kaso 42 na adadin yawan mutanen kasar miliyan 198.

Hakan na nufin an samu karin mutane miliyan 15.7 sama da waɗanda suke da rijista a shekarar 2015.

A kasa ga jerin adadin yawan masu kada kuri’ar a jihohi 36 da kuma birnin tarayya Abuja

1
Abia
1,932,892
2
Adamawa
1,973,083
3
Akwa Ibom
2,119,727
4
Anambra
2,447,996
5
Bauchi
2,462,843
6
Bayelsa
923,182
7
Benue
2,480,131
8
Borno
2,315,956
9
Cross River
1,527,289
10
Delta
2,845,274
11
Ebonyi
1,459,933
12
Edo
2,210,534
13
Ekiti
909,967
14
Enugu
1,944,016
15
FCT
1,344,856
16
Gombe
1,394,393
17
Imo
2,272,293
18
Jigawa
2,111,106
19
Kaduna
3,932,492
20
Kano
5,457,747
21
Katsina
3,230,230
22
Kebbi
1,806,231
23
Kogi
1,646,350
24
Kwara
1,406,457
25
Lagos
6,570,291
26
Nasarawa
1,617,786
27
Niger
2,390,035
28
Ogun
2,375,003
29
Ondo
1,822,346
30
Osun
1,680,498
31
Oyo
2,934,107
32
Plateau
2,480,455
33
Rivers
3,215,273
34
Sokoto
1,903,166
35
Taraba
1,777,105
36
Yobe
1,365,913
37
Zamfara
1,717,128

Jumulla
84,004,084
Sababbin masu kada kuri’a da aka yiwa rijista
15,170,608


Like it? Share with your friends!

-1
95 shares, -1 points

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like