Ko kunsan yawan kujerun gwamna da jam’iyun APC da PDP suka lashe?


Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da yan takarar da suka yi nasara a jihohi 22 cikin jihohi 29 dake fadin kasarnan inda aka gudanar da zaben gwamna dana yan majalisar dokokin jihohi.

Jam’iyar APC mai mulki ta lashe kujerun gwamna a jihohi 13 ya yin da jam’iyar adawa ta PDP ta lashe zaben a jihohi 9.

An bayyana zaben a matsayin wanda bai kammala ba a jihohi 5 ya yin da ake cigaba da tattara sakamakon zaben a jihohi 2.

Namba
Jihohi
Gwamnonin Da Aka Zaba
Jam’iyyunsu

1
Abia
Okezie Ikpeazu
PDP

2
Akwa Ibom
Udom Emmanuel
PDP

3
Borno
Babagana Zulum
APC

4
Cross River
Ben Ayade
PDP

5
Delta
Ifeanyi Okowa
PDP

6
Ebonyi
David Umahi
PDP

7
Enugu
Ifeanyi Ugwanyi
PDP

8
Gombe
Inuwa Yahaya
APC

9
Imo
Emeka Ihedioha
PDP

10
Jigawa
Abubakar Badaru
APC

11
Kaduna
Nasir El-Rufai
APC

12
Katsina
Aminu Masari
APC

13
Kebbi
Abubakar Bagudu
APC

14
Kwara
Abdulrahman Abdulrazaq
APC

15
Lagos
Babajide Sanwo-Olu
APC

16
Nasarawa
Abdullahi Sule
APC

17
Niger
Abubakar Bello
APC

18
Ogun
Dapo Abiodun
APC

19
Oyo
Seyi Makinde
PDP

20

Taraba
Darius Ishaku
PDP

21
Yobe
Mai Mala Buni
APC

22
Zamfara
Muktar Idris
APC

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like