Kashe Wani Bafulatani Ya Janyowa Wasu Mutane Biyar Hukuncin Kisa A Yola


Wata Babbar kotu a garin Yola da ke jihar Adamawa ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wasu mutane biyar bisa samun da laifin kashe wani Bafulatani a karamar hukumar Demsa da ke jihar.

Da yake yanke hukuncin, Alkalin kotun, Mai Shari’a AbdulAziz Waziri ya ce, mai gabatar da karar ya gamsar da kotun da hujjoji masu karfi kan tuhumar da ake yi wadannan mutane na kashe BaFulatanin. Wadanda aka yanke hukuncin kansu din su hada da: Alex Amos, Alheri Phanuel, Holy

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like