Kasashen G7 na taron koli a Jamus | Labarai | DWTaron kasashen G7 masu karfin tattalin arziki na zuwa ne a daidai lokacin da yakin Rasha da Ukraine ke ci gaba ba tare da alamun ganin bayansa ba, ana ganin yakin na barazanar haifar da matsalar karancin abinci mai muni, idan ba a dauki matakin gaggawa a shawo kanta ba. Yanzu haka kasashen duniya da dama na fama da hauhawar farashin hatsi da alkama dama man girki a sanadiyar rikicin.

Taron na shekara shekara da za a kamalla a gobe Asabar ya hada kan wakilai daga kasashen Britaniya da Kanada da Italiya da Faransa da Japan da Amirka dama Tarayyar Turai ya zuwa ‘yan yankin Baltic da kuma Jamus mai masaukin baki.
 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.