Kasar Liberiya Ta Mayar Da Ilimin Jami’a Kyauta Ga Yan Kasar


Shugaban Kasar Laberiya, George Weah ya tabbatar da cewa daga yanzu Jami’ar Laberiya da ma sauran Jami’oin gwamnatin kasar sun zama kyauta ga dukkanin wani dalibi dan asalin kasar wanda yake karatu a matakin digiri na farko a Jami’oin kasar.

Ko Gwamnatin Nijeriya Za Ta Iya Yin Haka?

Comments 3

Your email address will not be published.

  1. Write a comment *da ace shugabankasa muhammadu buhari zai maida ilimi n c e kyata to da talaka yiyi karatu amma shuga bankasa buhari bazai iyaba saidai eng rabi’u musa kwankwaso shine kawai zai iya ayau A P C zamiyi ko P D P kayi shirin da abida yayima

  2. a gaskiya najeria ta bamu kunya leberia ace jamiya kyauta Nigeria babu hanyar Dan talakawa suyi karatu saboda tsadan rayuwa

You may also like