Karar ababen fashewa a Crimea | Labarai | DWJami’in da ke goyon bayan Rasha ya ce ba a sami wata barna ba. Gwamnan Sevastopol ya ce jiragen saman Rasha na yaki sun harbo wani jirgin mara matuki na Ukraine.

Ko da yake babu wani tabbaci kan sahihancin faya-fayan bidiyon, sashin tattara labarai na Ukraine ya wallafa faya-fayan da suka nuna yadda aka harba roka a sararin samaniya da kuma karar ababen fashewa biyu. Ko a makon da ya gabata, an sami fashewar abubuwa a sansanin sojin sama na Crimea.
 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg