Kanin Sanata Kwankwaso Ya Zama Sabon Hakimin Madobi


Mai Martaba Sarkin Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar ii, ya nada Alhaji Saleh Musa Saleh Kwankwaso, wanda aka fi sani da Baba Kwankwaso, wanda kani ne ga Dr Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin Hakimin Madobi, kuma Makaman Karaye.

Nadin na zuwa ne biiyo bayan rasuwar mahaifin su Kwankwaso, wanda da shine Hakimin Madobi, kuma Makaman Karaye.


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like