Kanawa Ku Matso mu Yaki Yan Luwadi A Cikin Yan Hausa Film Da Jiharmu Ta Kano…..


Daga Umar Lo allo Dakatsalle


Muna Kira Ga Malaman Jaharmu Ta Kano Mai Albarka Da Masarauta Kano Da Gwamnatin Kano Da Hukumar kula Da Harkar Fina Finan Hausa Ta Jahar Kano Da Kuma Mu Matasa Masu Kishin Jaharmu Ta Kano Mai Al’barka Mufito Mu Yaki Wannan Mumunar Ta’adar Da Wasu Daga Cikin Mata Masu Sana’ar Fim Din Hausa Na nuna Wa Duniya cewa Su Mazinatane Yan Luwadi Madigo ne Karara A Fili babu Boyewa Babu Tsoron Allah Ko Kuma Musamman Idan Mukayi La’akari Da Maganganunsu Na Ashafukan Sada Zumunta Na Zamani Wato Social media.

Dama Andade Ana Zagin Wasu Daga Cikin Matan Yan Fim din Hausa Da Wannan Mumunar Ta’asa cikin Al’umma Sai Gashi Abin Bakin Ciki Anata Musayar Maganganu marasa Da’a Da Nuna Rashin Kunya Maganar Hadiza Gabon Da Amal Wanda In Mai Hankali Ya Saurari Maganar Gabon Yadda Tace Wai Amina Amal Tace Idan Namiji Yana Zina Da Ita Bata’iya Kawowa Harsai Ta Tuna Hadiza Gabon Kafin Nan Saita Kawo Hakan Yanuna Karara Su Ba Mutanen Kirkibane Kuma Babban Abin Takaicinma Yawancinsu Ba Yan Nageria Bane…

Matasan Jihar Kano Masu Kishin Jihar Kano Yakamata Mu Lurafa…..


Like it? Share with your friends!

-4

You may also like