Kalaman Gwamnan Borno Kan BokoHaram Da ya Girgiza Rundunar Soja


Gwamnan Borno, Kashim Shettima ya yi ikirarin cewa an samu nasarar murkushe Boko Haram ne sakamakon jajircewar kwamandojin Soja daga Kudancin Nijieriya wadanda ma ba Musulmi ba.

Sashen fadakarwa ta gwamnatin tarayya wato, “PRNigeria” ya ruwaito Gwamnan na cewa kwamandojin da suka jagorancin shirin yaki da Boko Haram na ” Zaman Lafiya Dole” ‘Yan Kudanci sun fi taka rawa kan nasarorin da aka samu kan Boko Haram.


Like it? Share with your friends!

1
83 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like