Julius Berger sun saki hotunan aikin gina gada ta biyu akan kogin Neja


Kamfanin gine – gine na Julius Berger ya fitar da wasu hotuna dake nuna yadda aikin gina gada ta biyu akan kogin Niger ke tafiya

Rahoton da kamfanin ya fitar tare da hotunan ya nuna cewa an kammala kaso 30.12 na aikin.

Ana dai sa ran kammala aikin baki daya a shekarar 2020.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like