Jita-jita: Ana Raɗe Raɗin Buhari Zai Kara Aure.


Tun bayan shafe kusan watanni 2 ba tareda Uwar gidan Shugaban Kasa Aisha Buhari taje Villa ba Jumaa keta rade radin cewa tayi yaji ne Sakamakon bata gamsu Da yadda megidanta ke mulkin Nigeria ba.

Jaridar Daily Trust ce dai ta wallafa labarin cewa a Binciken Da tayi Aisha tayi yaji sai dai fadar Shugaban Kasa Ta karyata labarin.

Jaridar Amintacciya Ta gano cewa bayyanar wannan hoton dake nuna shida Wata Mata suna dariya Wadda ake kyautata zaton Ministar shi ce Yasa jamaa suka fara tinanin cewa ko Aure Zai kara.

Hakama wani Gidan Jaridar Ya Bayyana cewa wannan Matar Itace wacce Buharin ke Shirin karowa Matsayin Ta Biyu

Maye Raayinku?

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like