Jamus: Gidauniyar EU na ceton tattalin arziki | Labarai | DWKotun tsarin mulki a nan Jamus ta bada haske ga gwamnatin kasar ta rattaba amincewa da gidauniyar tarayyar Turai na tallafin ceto na annobar corona yayin da ta yi watsi da karar da aka shigar gabanta da ke kalubalantar shirin tallafin ceton.

Hukuncin kotun ya share fage ga mahukunta a Berlin su rattaba amincewa da gidauniyar euro biliyan 750 na tallafin farfado da tattalin arziki da ya sami nakasu saboda annobar corona.

Shugabar gwamnati Angela Merkel da shugabar hukumar tarayyar Turai Ursula von der Leyen sun yi maraba  da matakin.
 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.