Idan Na Goyi Bayan Takarar Atiku, Ubangiji Ba Zai Taba Gafarta Mani Ba —Obasonjo


Tsohon Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya jaddada cewa ba zai taba goyon bayan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar a takararsa na kujerar Shugaban kasa.

Obasonjo ya kara da cewa, idan hat ya marawa Atiku baya, tabbas Ubangji ba zai gafarta masa ba. Atiku dai na daya daga cikin masu neman tikitin jam’iyyar PDP na tsayawa takarar Shugaban kasa a 2019.


Like it? Share with your friends!

-1
124 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like