HUKUMAR HISBAH TA JIHAR TA KAI FARMAKI GIDAJEN BADALA.


Mukaddashin Babban Kwamandan Hisbah mai kula da sashen sumame DCG Shehu Tasiu Ishak shi ya jagoranci wannan sumame a cikin wasu daga cikin sassa na Birnin Kano,inda aka samu nasarar kame mata kimanin 21 da kuma samari maza guda 8.

Mukaddashin Babban Kwamandan ya tabbatar da cewa ba za su yi kasa a gwiwa ba wajen ganin an tsarkake jihar Kano baki daya ba cikin yardar Allah.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like