Hotunan wasu gwamnoni a wurin tantance yan takarar gwamna a karkashin jam’iyar APC


A yau ranar Alhamis jam’iyar APC ta tantance mutanen da za su yi mata takarar gwamna a karkashinta.

Ga kadan daga cikin hotunan wasu gwamnoni da suka halarci wurin tantancewar.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like