Hotunan gidan da ake ajiye Sarki Muhammad Sunusi


Tun bayan da jami’an tsaro suka dauke shi daga fadar Kano an tura dauki mai martaba tsohon sarkin Kano, Muhammad Sunusi II zuwa jihar Nasarawa.

Da farko dai an fara ajiye sarkin a garin Loko kana daga bisani aka dauke shi ya zuwa garin Awe.

Hotunan dake kasa sune na gidan da aka ajiye mai martaba tsohon sarkin a garin Awe.


Like it? Share with your friends!

-1
64 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like