Hoto:yan wasan Super Eagle lokacin da suke motsa jiki a Singapore


Yan wasan kungiyar kwallon kafar Najeriya Super Eagle na cigaba da atisaye a kasar Singapore gabanin karawar da za suyi da kasar Brazil.

A ranar Lahadi kasashen biyu za su fafata a wasan sada zumunci.

Brazil za ta buga wasan na ranar Lahadi bayan da ta tashi canjaras a wasan da ta buga da kasar Senegal ranar Juma’a.


Like it? Share with your friends!

1
81 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like