Hoto:Yadda aka gudanar da bikin cika shekaru 60 da Najeriya ta samu yanci


Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya halarci bikin murnar zagayowar ranar da Najeriya ta samu yan ci daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya.

An gudanar da shagulgula a dandalin Eagle Square dake Abuja.

Bikin na yau samu halartar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da maidakinsa, Patience Jonathan.

Sauran manyan bakin dake wurin sun hada da shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan da takwaransa na majalisar wakilai Femi Gbajabiamila.


Like it? Share with your friends!

-1

Comments 16

Your email address will not be published.

You may also like