Hoto:Taron shugabannin arewa a Kaduna


A ranar Litinin dukkanin masu fada aji a yankin arewacin Najeriya suka gudanar da wani taro a Kaduna.

Taron ya samu halartar gwamnoni 19 na yankin, sarakunan gargajiya da ministan yada labarai da kuma babban Sufeta yan sanda.

Sauran wadanda suka halarci taron sun hada shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, mataimakin shugaban majalisar wakilai, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Ibrahim Gambari da sauransu.


Like it? Share with your friends!

1

Comments 11

Your email address will not be published.

You may also like