Hoto:Shugaban kasa Buhari a wurin taron zaman lafiya da ake a birnin Paris


Hotunan shugaban kasa Muhammad Buhari a wurin bude taron zaman lafiya dake gudana a birnin Paris.

Shugabannin kasashen duniya 70 ne ke halartar taron.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like