Hoto:sanata Kwankwaso lokacin da yake karɓar katin jam’iyar PDP


Shugaban jam’iyar PDP na jihar Kano sanata Mas’ud El-jibril Doguwa ya jagoranci mikawa tsohon gwamnan jihar Kano sanata Rabi’u Musa Kwankwaso katin shedar jam’iyar.

A makon da ya gabata ne tsohon gwamnan tare da wasu sanatoci 14 da kuma yan majalisar wakilai 37 suka fice daga jam’iyar APC mai mulki.


Like it? Share with your friends!

-1
111 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like