Hoto:sabon jirgin kasa da ya fara daukar fasinjoji kyauta daga Legas zuwa Ibadan


Biyo bayan kammala aikin layin dogo da aka samar a tsakanin biranen legas da Ibadan yanzu haka jirgin ya fara daukar fasinjoji kyauta na tsawon wani takaitaccen lokaci.

A makon da ya gabata ne ministan sufuri,Rotimi Amaechi ya sanar da cewa jirgin zai fara jigilar fasinjoji a tsakanin Legas da Ibadan.

Ga wasu daga cikin hotunan cikin jirgin da kuma fasinjojin da suke ciki a lokacin da aka dauki hotunan.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like