Hoto:Mufti Menk ya ziyarci Aisha Buyari


Shahararren malamin addinin musulunci dan kasar Zimbabwe,Sheikh Mufti Menk ya ziyarci uwargidan shugaban kasa ,Hajiya Aisha Buhari a fadar shugaban kasa dake Abuja.

A wani sako da ta wallafa a shafinta na Twitter, uwargidan shugaban kasar ta nuna jindadinta da ziyarar shehin malamin inda tayi masa fatan komawa gida lafiya.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like