Hoto:Hatsarin da ya faru akan gadar Otedola dake Legas


Mutum guda ne ya mutu ya yin da wasu da dama suka jikkata a wani hatsarin moto da ya faru akan gadar Otedola dake Legas.

Hatsarin ya rutsa da akalla motoci biyar ciki har da wata babbar mota dake dauke da kwantena.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like