Hoto:Buhari ya halarci taron addu’a a babban masallacin Abuja


Shugaban kasa Muhammad ya halarci sallar Juma’a a babban masallacin juma’a na kasa dake Abuja.

Halartar sallar ta yau wani bangaren ne na shirye-shiryen bikin rantsar da shugaban a zangon mulki na biyu.

Manyan jami’an gwamnati da dama ne suka halarci taron addu’ar.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like