Hoto:Bikin gasar manyan kabewa da ake yi a kasar Kanada


Mutane ne ke kallon bikin gasar manyan kabewa na shekarar 2019 da ake gudanarwa a kasar Kanada.

A yayin manoma da dama na kawo kabewar da suka noma domin gano wacce ta fi kowacce girma a ciki.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like