Hoto:Bahari ya halarci taron yaƙin neman zaben Fayemi a jihar Ekiti


Shugaban kasa Muhammad Buhari ya halarci babban taron yaƙin neman zaben kujerar gwamnan jihar Ekiti sa aka gudanar a yau.

Jam’iyar APC ta tsayar da tsohon gwamnan jihar Kayode Fayemi a zaɓen na ranar 15 ga watan Yuli.

Ga wasu daga cikin hotunan wurin taron.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like