Hoto:Atiku da mukarrabansa na hutawa a Dubai


Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam’iyar PDP a zaben 2019 yanzu haka na can birnin Dubai yana hutawa tare da wasu makusantansa.

Tsohon mai magana da yawun jam’iyar APC,Timi Frank na daya daga cikin wadanda suke tare da Atiku.

Reno Omokri,tsohon mai taimakawa tsohon shugaban kasa Gudluck Jonathan ya wallafa wasu hotuna shafinsa na Twitter dake nuna yadda ziyarar ta Atiku ke tafiya.

Ga wasu daga cikin hotunan ziyarar:

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like