Tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau yabi sahun manyan yan siyasa da suka kai wa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ziyarar ta’aziyar rasuwar mahaifinsa, Musa Sale Kwankwaso.