Hoto: Ziyarar da Buhari ya kawo Kano


A ranar Alhamis ne shugaban kasa Muhammad Buhari ya kai ziyara birnin Kano inda ya halarci bikin yaye dalibai a makarantar koyar da aikin yan sanda dake Wudil.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like