Hoto: ziyarar Atiku jihar Benue


Taragon yakin neman zaben ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP, Atiku Abubakar ya sauka jihar Benue.

Atiku ya samu kyakkyawar tarba daga mutanen jihar ciki har da al’umma Hausawa mazauna birnin Makurdi.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like